Jump to content

talakawa

Daga Wiktionary

Talakawa jam'i ne na wasu mutanetalaka wanda yana nufin muta ne wainda basu da abun hanu kudi.

Misali

[gyarawa]
  • Saboda mu talakawa ne shiyasa bamu cikawa kan mu hidima.

Karin magana

[gyarawa]
  • Talaka bawan Allah