Jump to content

Tarayya

Daga Wiktionary
(an turo daga tarayya)

Hausa[gyarawa]

Tarayya na nufin haɗaka bisa yarjejeniya ko kukuma haduwar wsu mutane daga biyu zuwa haryada yasamukuma bisa aminta a tsakanin juna.

Suna[gyarawa]

tārayya ‎(t.)

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 856.
  2. Newman, Roxana M. An English-Hausa Dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 195.