tare

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Tare tana nufin haduwar wani mutum ko wani abu da wani.

Turanci[gyarawa]

With

Misali[gyarawa]

  • Na ci abinci tare da Musa.