tawada
Appearance
Hausa
[gyarawa]Tawada wata abu ce baƙa da ake rubutun allo da ita, galibi ana yinta ne da bayan tukunyar da aka gama girkin abinci
Suna
[gyarawa]tawadāTawada (help·info) (t., j. tawadōjī, tawadōdī, tawadōyī tawadū)
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: encre
- Harshen Portugal: tinta
- Inyamuranci: ehicha
- Ispaniyanci: tinta
- Larabci: حِبْر (hibr)
- Turanci: ink[1]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 863. Print.