Jump to content

tawaya

Daga Wiktionary

Tawaya abinda da ake nufi da shi shine rasa wani bangare na jikin mutun

Misali

[gyarawa]
  • Zaharaddini ya samu tawaya ta kafa

Tawaya wannan Kalmar ta samo asali daga tawaye kamar a bore akan wani abu na rashin adalci