Jump to content

tika

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Tika abinda da ake nufi shine wata irin nau'in tauna ce wadda dabbobin keyi bayan sun gama yin kiwo

Misali

[gyarawa]
  • Akuya tana yin tika

Tika abinda da ake nufi shine wani irin bugu ne wanda mutun keyima wani abu bayan ya bata masa rai

Misali

[gyarawa]
  • Ahmad ya tika masa sanda