toshi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Toshi wata kyautace da ake badawa a wurin biki a al'adar hausa a zamanin da ya gabata

Misali[gyarawa]

Matan gidanmu su kai Toshi gidan Hajiya Sa'adatu.