tozo

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Tozo shine tudun dake kusa da wuyan dabba kamar irinsu raƙumi koshanu.

Misali[gyarawa]

  • Nana ta duki tozon sa.
  • Tozon raƙumi nada daɗin ci.