Jump to content

tsaka

Daga Wiktionary

TsakaAbout this soundHa Tsaka  Tsaka wata dabbace wacce take rayuwa acikin gidajen mutane tana kamanni da ƙadangare. A turance kuma ana kiranta da suna Wallgecko.

Tsaka gajerta kalmar tsakiya