tsifa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

tsifa Wani salo ne na warware kitsatstsen gashin kai.

Misali[gyarawa]

  • Tsifar gashin bilki ba dadi
  • Na tsefe gashin kanta