Jump to content

tuka

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

tuƙa Yana nufin ka tura wani abu yayi tafiya. Yana kuma nufin tubka da akeyi na igiya. tuƙa wani abu da dabbobi keyi inda suke dawo da abincin da suka ci kuma su cigaba da tauna shi

Misali

[gyarawa]

1 kabiru ya tuƙa akori kurar sa( motar daukan ruwan jarka) 2 Musa ya tuƙa motar banban shi 3 aminu ya tuƙa babanshi a mashin ɗin sa