tumba

Daga Wiktionary

Tumba azara ce mai kauri wadda ake yin amfani da ita a wajen rufin ginin kasa.