turawa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Turawa wasu mutane ne fararen fata wadanda suka shigo bakaken fata musamman yanki afrika suka yi mulki

Fassara[gyarawa]

  • English: Britishman

Misali[gyarawa]

  • Turawa suna yin aikin gada

Assalin Kalmar[gyarawa]

  • Turawa: tura

Turawa ma'anar wannan Kalmar shine tura wani abu abu da hannu ko wani abu na daban