usur
Appearance
Hausa
[gyarawa]Usur Usur (help·info) Ɗan ƙaramin na'ura da ake hurawa da baki wajen bada sauti, musamman a matsayin ayi ko a bari.[1]
Misalai
[gyarawa]- Alƙalin wasa ya busa usur a tsaya.
- Yan kalo sunyi shewa kuma sun hura usur.
- Yara suna hura usur.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,210