wahala

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

wahala ita ce kishiyar sauƙi.

Misalai[gyarawa]

  • Lissafi mai wahala.
  • Na ga abin yana da wahala sosai.