wani

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Wani kalma ce dake nuna wakili, zamu iya kiranta a rukunin wakilin suna

Bayani[gyarawa]

wani

  1. nanufin jujjuya Abu
  2. Abunda ba a saniba ko mutumin da ba a sani ba

Misali[gyarawa]

  • Basir wani irin cuta ne.
  • Wani abin mamaki game da wannan lamari.

A wasu harsunan[gyarawa]

English: someone