Jump to content

wanka

Daga Wiktionary

Wanka na nufin yanayi na tsaftace jiki ta hanyar wanke sassan jiki da ruwa da kuma sabulu ko wani abu mai kumfa.[1]

Asalin Kalma

[gyarawa]

An samo ta daga asalin kalmar wanke

Furuci

[gyarawa]

Kalmomi Masu Kusan Ma'ana

[gyarawa]
  • Wankewa
  • Wanki
  • wanke-wanke
  • cudawa

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]
  • Wurin wanka
  • Bayi
  • baho
  • Ruwan wanka
  • sabulun wanka

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Bathing

Manazarta

[gyarawa]
  1. ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,132