wasa-wasa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

ƙaranbau

  1. dayace daga cikin mafi tsufa acikin abincin Hausawan arewacin Najeriya.

Akanyi tane da gero, dawa, da wake. Bayan anniƙasu gu daya Sai a kaɗasu waje waje ɗaya idan sukayi ƙulalai sai a shanya su bushe.

  1. haka kuma ana cewa wasa-wasa ana nufin kaɗan (kaɗan-ƙaɗan)asiga ta bada labari, Misali.

•kaga abu wasa-wasa ya zama gaskiya. •yaronnan wasa-wasa harsuna i.

Misali[gyarawa]

  • Naga inda ake wasa-wasa mai daɗi
  • Wannan wasa-wasar ba daɗi.
  • Wasa-wasa Sai inna.