Jump to content

wasawasa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

wasawasa daya ne daga cikin nau'in abinci Hausa, anayishine da gero ko dawa da wake.

Misali

[gyarawa]
  • Gobe zanyi wasawasa.
  • Barau yaci wasawasa.