wawa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Siffatau[gyarawa]

Wawa wani nau'in zagi ne a hausa anayinshi ne kamar in mutum yayi wani rashin wayau ko yanuna wata yarinta

Misali[gyarawa]