Jump to content

waya

Daga Wiktionary
Waya

Waya About this soundWaya  Waya miƙaƙƙen ƙarfe ne da ake amfani dashi a fannoni da dama na rayuwa kamar a lantarki da kuma tsaro.[1]

Suna jam'i.Wayoyi

Misalai

[gyarawa]
  • Wayar wutan lantarki.
  • Gado mai waya.
  • wayar hannu.
  • Wayar tafi da gidan ka.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,212