Jump to content

waye

Daga Wiktionary

Waye kalma ce da ake amfani da ita a wajen tambaya dangane da wani mutum ko kuma wanda ya aikata wani abu.


Turanci

[gyarawa]

Who


Larabci

[gyarawa]

من

Misali

[gyarawa]
  • Waye shugaban makarantarku ?
  • Waye ya fara marin wani ?