Jump to content

waziri

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

waziri mukamin ne na sarauta wanda yake na hannu daman sarki kuma shine na biyu a dokan tsarin mulki