yafe

Daga Wiktionary

Yafe wani abu ne wanda mata ke yafawa don su rufe jikin su

Misali[gyarawa]

  • Talatu tayi yafe tarufe jikinta

Yafe na nufin wani mutun idan yayi maka laifi ya nemi yafiyarka saika yi masa

Misali[gyarawa]

  • Zaharaddini ya yafe laifin da aka yi masa