yaji

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Yaji abune da ake amfani dashi a abinci domin yana sa abinci yayi ƙamshi.

Yaji na nufin mace ta bar gidan mijinta saboda wani dalili, musamman wani sabani.

Suna jam'i. Yajina

misali[gyarawa]

  • yayata sunje kasuwa siyo yajin sunan ƙaunwan su.
  • Lantana ta yi yaji

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Pepper