Jump to content

yammaci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

yammaci

  1. wani ɓangaren lokaci ne wanda yake farawa alokacinda rana take ƙoƙarin faɗi kafin shigowar duhun dare.
  2. kishiyar Gabas

Misali

[gyarawa]
  • Yammaci yayi.
  • Mubari saida yammacin gobe.
  • Daga yammacinnan yazo.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: afternoon
  • Larabci: مساء