yaska
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Yaska nanufin abinda yake ɗan daidai tsaka-tsaki, kuma baiyi yawaba baiyi kaɗan ba, baiyi girma ba baiyi ƙarami ba.
Misali
[gyarawa]- Duk kwandunan tumaturin yaskane anan.
- Lamum yaskane.
- Tumaturin ya cika yaska.
A wasu harsunan
[gyarawa]Fassara
- Larabci: متوسط
- Turanci: Medium