zambo

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

ZamboAbout this soundZambo  ɗan uwan habaici ne sai dai shi zambo ya fi habaici tsanani dan haka zamu iya cewa zambo zagi ne na kaitsaye ana yinsa ne don a tozarta mutum a idan jama'a. Wajen yin sa a kan ɗauki wani hali na mutum ko sifa ko ɗabi'unsa a yi masa zambo da shi.

Misali[gyarawa]

  • Nura yana yimin zambo.