zo

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Zo kalma ce da ta ke nuna kiran wani daga wani guri zuwa wajen mai yin maganar.

Turanci[gyarawa]

Come


Misali[gyarawa]

  • zo mu ci abinci.
  • ya zo gidanmu ɗazu.