Jump to content

zuciya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Zuciya Wani sashin jiki ne dake da alhakin raba jini a sassan jiki.

Suna

[gyarawa]

zūciyāAbout this soundZuciya  ‎(t., j. zūciyōyi zukata)


Sashin gaɓar jijiyoyi wanda ke harba jini ta cikin jiki.

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 977. Print.