zuriya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Zuri'a sune waɗanda suka biyo tsatson mutum, wato ƴaƴa, jikoki, tattaɓa kunne da sauran su. Akan kuma haɗa da dangin mutum a wasu lokutan akira su da zuriyar shi.

Misali[gyarawa]

  • Shekara biyar da yin auren shi gashi ya tara zuriya
  • Zuciyar gidan su Baba sunje unguwa

Suna[gyarawa]

zùri'ā, zùri'yā ‎(s.t., jm. zuriyōyī)[1]

Fassara[gyarawa]

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Garba, Calvin Y. Ƙamus na Harshen Hausa. Ibadan: Evans Brothers, 1990. 168.
  2. 2.0 2.1 Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 234.