Jump to content

Ɓuɓɓugowa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

ɓuɓɓugowa na nufin Tsatsatowar .ko fitowar abu mai ruwa Daga cikin/jikin Wani Abu

Misali

[gyarawa]
  • Ruwa yana ɓuɓɓugowa a rijiyar.