Jump to content

Tsatsatowa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Tsatsatowa kalmar tana nufin Ɓuɓɓugowa.

Misali

[gyarawa]
  • Jini yana Tsatsatowa.
  • Bangon yana Tsatsatowa da ruwa.