Jump to content

Ƙawa

Daga Wiktionary

ƘawaAbout this soundKawa  Kalma ce mai harshen damo ma'anar ita kalmar na da ma'anoni biyu. Ta farko shine ado ko Kwalliya. Ta biyu kuma na nufin abokiya.

Kawa na nufin wasu mutane da aka taru ana wasa ana dariya tare da jindadi