Jump to content

ƙanƙara

Daga Wiktionary

Ƙanƙara Ita ce daskararren ruwa, musamman amfi samunta a ƙasashe masu sanyi.

Misalai

[gyarawa]
  • Anyi ruwan sama da ƙanƙara.
  • Kifi ya daskare a cikin ruwan ƙanƙara.
  • Ƙanƙara kan kulle hanyan ruwa a ƙasar rasha.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: scrape fassara

  • Larabci: ثلج
  • Turanci: ice block