Jump to content

ƙunzugu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

ƙunzugu nanufin audugar/tsumman da mata ke amfani da ita a lokacin da suke Haila/Al'ada.

Misali

[gyarawa]
  • Bari sai tayi ƙunzugu.
  • Indo tayi ƙunzugu tana jin kunya.