Jump to content

ƙwai

Daga Wiktionary

KwaiAbout this soundKwai  Ana samun shi ne daga dabbobi musamman masu ƙafa biyu da basu iya haihuwa sai dai ƙyanƙyasa.

Karin magana

[gyarawa]
  • Ƙwai a baka ya fi kaza a cikin akurki
  • Ƙwai da dutse ba su haɗuwa wuri ɗaya.
  • Ƙwai na yi wa ɗan kaza dariya?

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: egg