Jump to content

dariya

Daga Wiktionary

Dariya Alama ce da ake gani a fuska dake nuna gani ko jin abin mamaki ko nishaɗi.

Misalai

[gyarawa]
  • Dan ƙwallo yana dariya.
  • Sarki ya tuntsure da dariya saboda labarin Waziri.
  • Audu yana dariya saboda anyi masa albishir.
  • Ibro akwai shi da ban dariya

A wasu harsunan

[gyarawa]

English:laugh

Karin magana

[gyarawa]
  • Ana dariya mai tauna ya kan ƙoshi.