Jump to content

Haƙori

Daga Wiktionary
(an turo daga haƙori)

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

HaƙoriAbout this soundHakori  Ƙashi dake kan dasashin mutum ko kuma dabba da ake amfani da shi wajen tauna abinci.

Suna jam'i. Haƙora

Misali[gyarawa]

  • Yarinya ta fara haƙori
  • Haƙorin shi ciwo yake

Karin magana[gyarawa]

  • Haƙorin dariya shi ya kan yi cizo.
  • Tsattsagar haƙori ta kan kawo jini.
  • Haqorin dariya ba a ganin shi da jini.