harshe

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

harshe wata gaɓar/tsoka ce a cikin bakin halittu wanda suke amfani da ita wajen jin ɗanɗano ko magai.

Misali[gyarawa]

  • maganar tanada Harshe damo.
  • Kare yana zaro harshe

fassara

  • Larabci: لسان
  • Katafanci: a̱lyem
  • Turanci: tongue

Karin magana[gyarawa]

Ba a raba harshe da haƙori.