Haƙora

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

haƙora shine jam'in haƙori.

Misali[gyarawa]

  • Fati nada manyan haƙora
  • Na zubar masa da haƙora