Jump to content

jini

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

JiniAbout this soundJini  Wani abu ne da Allah ya halinta a cikin rayuwar halittun sa, wanda sai da shi a tare da shi suke gudanar da al'amuran su na rayuwa.

Karin magana

[gyarawa]
  • Tsattsagar haƙori ta kan kawo jini.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: blood