magani

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

magani shine dukkanin abinda za'ayi amfani dashi wurin samun lafiya ta hanyar sha, shafawa, ko shaƙawa.

Karin magana[gyarawa]

  • Yau da gobe maganin wata rana.