kare

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Taro the Shiba Inu scores a goal.jpg

suna[gyarawa]

kare dabba ne daga cikin dabbobin gida, yanada dogon baki bayada zuciya ko kaɗan, yanada masifa matuƙa. jam'i karnuka.

Fassara

  • Larabci: كلب
  • Katafanci: a̱bwu
  • Turanci: dog

Karin magana[gyarawa]