kura
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]KuraHa Kura (help·info) Dabba ce daga cikin nau'ikan namun daji
Ƙura tashin turbaya dalilin isa shine ƙura
kura wata kala abin daukar kaya ce da ake yin ta a karfe,tana da tayoyi guda biyu.
kura wani suna da ake kiran Mayen karfi.
Noun
[gyarawa]kura f, pl. kuraya
Misali
[gyarawa]- Kura ta cinye rago a bayan gari
Pronunciation
[gyarawa]Translations
[gyarawa]English: hyena
French: hyène m
German: Hyäne f
kura kena
Karin magana
[gyarawa]- Masallacin kura ba'a bawa kare ladabi.
- Ba a ba kura ajiyar nama.
- Kura da shan bugu, gardi da karbar kudi.
- Mushen kura, an mutu ana ba yara tsoro.
- Kura kinci da gashi.