Birn na nufin babban mazaunin mutane sama da gari ko Ƙauye. A wata Hausar kuma ana cewa Maraya ko Bariki.