haƙuri

Daga Wiktionary
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Karin magana[gyarawa]

Haƙurin kaya sai jaki.

Haƙuri maganin duniya.

Ribar noma sai mai haƙuri.

Mai Hakuri shi kan dafa dutse har ya sha romonsa.