dutse

Daga Wiktionary
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Karin magana[gyarawa]

Dutse ba ya zama ruwa.

Dutse cikin ruwa ba ruwansa da rana.

Ƙwai da dutse ba su haɗuwa wuri ɗaya.