ɗan iska

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

ɗan iska nanufin mutumin da bayada Kunya zai iya aikata komai gaban jama'a bayarda ya damu ba.

Misali[gyarawa]

  • Gaba-ɗaya ɗan iska ne
  • Banson ɗan iska gaba-ɗaya.