Jump to content

Abba

Daga Wiktionary

Abba wannan kalmar larabci ne wanda take nufin mahaifi] aturance ana kiranshi da Father.[1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Kai wannan shine abba na shiya haifeni.
  • Abba na yarasu.
  • Abba yaci zabe

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,